Wallahi in dai aka ɗaura min Aure da wanda bana so sai na kashe shi—Ikilima.


 

Duk aka ɗauramin Aure da shi, sai na kashe shi ko in kashe kaina/ Inji Iklima mai gudun Auren dole.


 Labarin ya sake zama sabo ƙungiyar kare hakkin bil’adama ta gayyato iyayen Iklima da wanda ake so a aura mata bayan bata sonshi, kungiyar ta gayyato sune domin jin bahasi daga kowane ɓangare domin …


Kucigaba da kasancewa tareda wannan Shafin Namu mai albarka wato 

GASKIYYAH247.BLOGSPOT.COM

Mungode!!!!!

No comments:

Post a Comment