Ankama wani yana aikata zina tare da wata yar uwansa. Yayin dayake cewa bada son ranshi yakeyi ba.

 


WALLAHI ZINA MASIFA CE 


Allah ka tsaremu daga aikata Zina wallahi Zina masifa ce duk daɗin Zina lokacin ta ƙalilan ne idan zaka aikata Zina zakaji daɗi na wani ɗan lokaci ƙalilan Amma masifar dake cikin ta yafi daɗin ta yawa ya ubangiji muna roƙon ka daka hanemu da aikata Zina ka tsare mana zukatan mu 


Wallahi babu wata riba ko Jin daɗi a cikin Zina sai masifa ya Allah duk Wanda yake aikata Zina ka shirye shi Wanda baya aikata Zina Allah ka ƙara tsare masa zuciyar sa karya aikata ta Amin. #zina #Haram

No comments:

Post a Comment